Zab 67:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka yi mana jinƙai, ya Allah, ka sa mana albarka,Ka dube mu da idon rahama,

2. Domin dukan duniya ta san nufinka,Dukan sauran al'umma kuma su san cetonka.

3. Da ma dukan mutane su yabe ka, ya Allah,Da ma dukan mutane su yabe ka!

Zab 67