Zab 65:12-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Makiyaya suna cike da tumaki masu ƙiba,Tuddai kuma suna cike da farin ciki.

13. Sauruka suna cike da tumaki,Kwaruruka suna cike da alkama,Suna sowa suna raira waƙa ta farin ciki!

Zab 65