Zab 58:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Hakika za ku yanka daidai, ku manya?Za ku shara'anta wa mutane daidai? A'a, tunanin muguntar da za ku aikata kaɗai