Zab 53:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ya ce, “Ashe, ba su sani ba?Ashe, mugayen nan jahilai ne?Ta wurin yi wa jama'ata fashi suke rayuwa,Ba sa yin addu'a gare ni.”

Zab 53

Zab 53:1-6