Zab 50:22-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. “Ku ji wannan ku da kuke ƙyale ni,In ba haka ba zan hallaka ku,Ba wanda zai cece ku.

23. Wanda yake yin godiya a sa'ad da yake miƙa hadayarsa, yana girmama ni,Da wanda yake yi mini biyayya kuma, zan nuna masa cetona.”

Zab 50