Zab 49:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Zan yi magana da hikima,Zan yi tunani mai ma'ana.

4. Zan mai da hankalina ga ka-cici-ka-cici,In bayyana ma'anarsa sa'ad da nake kaɗa molo.

5. Don me zan ji tsoro a lokacin hatsari,Sa'ad da mugaye suka kewaye ni,

Zab 49