Zab 47:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU) Allah sarki ne na duniya duka,Ku yabe shi da waƙoƙi! Allah yana zaune kan kursiyinsa mai tsarki,Yana mulkin al'ummai