Zab 47:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Ku raira yabbai ga Allah,Ku raira yabbai ga sarkinmu!

7. Allah sarki ne na duniya duka,Ku yabe shi da waƙoƙi!

8. Allah yana zaune kan kursiyinsa mai tsarki,Yana mulkin al'ummai,

Zab 47