Zab 47:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku yi tāfi saboda farin ciki,Ya ku jama'a duka!Ku raira waƙoƙi da karfi, ku yabi Allah!

2. A ji tsoron Ubangiji Mai Iko Dukka,Shi babban Sarki ne, ya mallaki dukan duniya.

Zab 47