Zab 46:10-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Ya ce, “Ku yi shiru, ku sani ni ne Allah,Maɗaukaki ne cikin sauran al'umma,Maɗaukaki kuma a duniya!”

11. Ubangiji Maɗaukaki yana tare da mu,Allah na Yakubu shi ne mafakarmu!

Zab 46