Zab 45:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Kwanyata ta cika da kyawawan kalmomi,Lokacin da nake tsara waƙar sarki,Harshena kuwa kamar alkalami ne na ƙwararren marubuci.

2. Kai ne mafi kyau a cikin dukan mutane,Kai mai kyakkyawan lafazi ne,Kullum Allah yakan sa maka albarka!

Zab 45