Zab 44:24-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Me ya sa ka ɓuya mana?Kada ka manta da ƙuncinmu da wahalarmu!

25. Mun fāɗi, an turmushe mu a ƙasa,An bar mu kwance cikin ƙura.

26. Ka tashi ka taimake mu!Ka fanshe mu saboda madawwamiyar ƙaunarka!

Zab 44