Zab 42:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Kamar yadda kishimi yake marmarin ruwan sanyi daga rafi,Haka nake marmarinka, ya Allah.

2. Ina jin ƙishinka, ya Allah, ya Allah Mai Rai,Yaushe zan tafi in yi sujada a gabanka?

Zab 42