Zab 37:38-40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

38. Amma za a hallaka masu zunubi ƙaƙaf,Za a kuma shafe zuriyarsu.

39. Ubangiji yakan ceci adalai,Ya kiyaye su a lokatan wahala.

40. Yakan taimake su, yă kuɓutar da su,Yakan cece su daga mugaye,Gama sukan zo wurinsa don yă kāre su.

Zab 37