Zab 36:11-12 Littafi Mai Tsarki (HAU) Kada ka bar masu girmankai su fāɗa mini,Kada ka bar mugaye su kore ni. Dubi inda mugaye suka fāɗi!Can suka kwanta