Zab 31:3-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Kai ne mafakata da kariyata,Ka bi da ni yadda ka alkawarta.

4. Ka kiyaye ni daga tarkon da aka kafa domina,Kai ne inuwata.

5. Ina ba da kaina gare ka domin ka kiyaye ni.Za ka fanshe ni, ya Ubangiji,Kai Allah mai aminci ne.

6. Kana ƙin waɗanda suke yi wa gumaka sujada,Amma ni na dogara gare ka.

Zab 31