Zab 23:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji makiyayina ne,Ba zan rasa kome ba.

2. Yana sa ni in huta a saura mai ɗanyar ciyawa,Yana bi da ni a tafkuna masu daɗin ruwa, suna kwance lif.

Zab 23