Zab 22:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Zuriya masu zuwa za su bauta masa,Mutane za su ambaci Ubangiji ga zuriya mai zuwa.

31. Mutanen da ba a haifa ba tukuna, za a faɗa musu,“Ubangiji ya ceci jama'arsa!”

Zab 22