Zab 20:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya amsa maka a ranar wahala!Allah na Yakubu ya kiyaye ka!

2. Ya aiko maka da taimako daga Haikalinsa,Ya kawo maka gudunmawa daga Sihiyona.

Zab 20