Zab 149:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Don su ci nasara bisa al'ummai,Su kuma hukunta wa jama'a,

8. Su ɗaure sarakunansu da sarƙoƙi,Su ɗaure shugabanninsu da sarƙoƙin baƙin ƙarfe,

9. Su hukunta wa al'ummai, kamar yadda Allah ya umarta.Wannan shi ne cin nasarar jama'ar Allah!Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Zab 149