Zab 148:10-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Ku yabe shi dukanku dabbobi, na gida da na jeji,Masu rarrafe da tsuntsaye!

11. Ku yabe shi, ku sarakuna da dukan kabilai,Ku yabe shi, ku shugabanni da dukan hukumomi.

12. Ku yabe shi ku samari da 'yan mata!Ku yabe shi, ku tsoffafi da yara!

Zab 148