Zab 145:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. Yakan biya bukatar dukan waɗanda suke tsoronsa,Yakan ji kukansu, ya cece su.

20. Yakan kiyaye dukan waɗanda suke ƙaunarsa,Amma zai hallaka mugaye duka.

21. A kullum zan yabi Ubangiji,Bari talikai duka su yabi sunansa mai tsarki har abada!

Zab 145