Zab 140:2-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

2. Kullum suna shirya mugunta,Kullum suna kawo tashin hankali.

3. Harsunansu kamar macizai masu zafin dafi,Kalmominsu kuwa kamar dafin gamsheƙa ne.

4. Ka tsare ni daga ikon masu mugunta, ya Ubangiji,Ka kiyaye ni daga masu tashin hankali,Waɗanda suke shirya fāɗuwata.

Zab 140