Zab 138:7-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Ko lokacin da nake tsakiyar wahala,Za ka kiyaye ni lafiya,Ka yi gāba da abokan gābana, waɗanda suka husata,Za ka kuwa cece ni da ikonka.

8. Za ka aikata kowane abu da ka alkawarta mini,Ya Ubangiji, ƙaunarka madawwamiya ce har abada.Ka cikasa aikin da ka fara.

Zab 138