Zab 135:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ku yabi Ubangiji, ya ku Lawiyawa,Ku yabe shi, dukanku da kuke tsoronsa! Ku yabi Ubangiji a Sihiyona da a Urushalima