Zab 132:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Muka ce, “Bari mu tafi Haikalin Ubangiji,Mu yi sujada a gaban kursiyinsa!”

8. Ka zo wurin hutawarka, ya Ubangiji,Tare da akwatin alkawari,Alama ce ta ikonka.

9. Ka suturta firistoci da adalci,Ka sa dukan jama'arka su yi sowa ta farin ciki!

Zab 132