Zab 132:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa firistocinta su yi shela,Cewa ina yin ceto,Jama'ata kuma za su raira waƙa,Suna sowa don farin ciki.

Zab 132

Zab 132:6-17