Zab 131:2-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Amma na haƙura, raina a kwance,Kamar jinjirin da yake kwance jalisan a hannun mahaifiyarsa,Haka zuciyata take kwance.