Zab 13:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Sa'an nan maƙiyana ba za su ce, “Ai, mun yi nasara da shi” ba!Ba za su iya yin murna saboda fāɗuwata ba.

5. Amma ina dogara ga madawwamiyar ƙaunarka,Zan yi murna gama za ka cece ni.

6. Zan raira waƙa ga Ubangiji,Gama ya kyautata mini.

Zab 13