Zab 127:4-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. 'Ya'ya maza da mutum ya haifa a lokacin ƙuruciyarsaKamar kibau suke a hannun mayaƙi.

5. Mai farin ciki ne mutumin da yake da irin waɗannan kibau da yawa!Faufau ba za a ci nasara a kansa ba,Sa'ad da ya kara da maƙiyansa a wurin shari'a.

Zab 127