Zab 120:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sa'ad da nake shan wahala,Na yi kira ga Ubangiji,Ya kuwa amsa mini.

2. Ka cece ni, ya Ubangiji,Daga maƙaryata da masu ruɗi!

3. Ku maƙaryata, me Allah zai yi da ku?Yaya zai hukunta ku?

Zab 120