Zab 12:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Alkawaran Ubangiji abin dogara ne,Alkawarai ne na ainihi kamar azurfaDa aka tace har sau bakwai cikin matoya.

7. Ka kiyaye lafiyarmu, ya Ubangiji,Ka kiyaye mu daga irin waÉ—annan mutane.

8. Akwai mugaye ko'ina, suna ta yanga,Suna ta yabon abin da yake mugunta.

Zab 12