Zab 119:56-58 Littafi Mai Tsarki (HAU)

56. Wannan shi ne farin cikina,In yi biyayya da umarnanka.

57. Kai kaɗai nake so, ya Ubangiji,Na yi alkawari in yi biyayya da dokokinka.

58. Ina roƙonka da zuciya ɗaya,Ka yi mini jinƙai kamar yadda ka alkawarta!

Zab 119