Zab 116:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ina ƙaunar Ubangiji, saboda yana jina,Yana kasa kunne ga addu'o'ina.

2. Yakan kasa kunne gare ni,A duk lokacin da na yi kira gare shi.

18-19. A taron dukan jama'arka,A shirayun Haikalinka,A Urushalima, zan ba ka abin da na alkawarta.Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Zab 116