Zab 113:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Yabo Ya tabbata ga Ubangiji!Ku bayin Ubangiji,Ku yabi sunansa!

2. Za a yabi sunansa yanzu da har abada!

3. Daga gabas zuwa yamma a yabi sunan Ubangiji!

4. Ubangiji yake mulkin dukan sauran al'umma,ĆŠaukakarsa tana bisa kan sammai.

Zab 113