Zab 109:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Ka zaɓi lalataccen mutum ya shara'anta maƙiyina,Ka sa ɗaya daga cikin maƙiyansaYa gabatar da ƙararsa.

7. Ka sa a same shi da laifi a shari'ar da ake yi masa,Ka sa har addu'ar da yake yiTa zama babban laifi!

8. Ka aukar masa da ajalinsa nan da nan,Ka sa wani ya ɗauki matsayinsa!

Zab 109