Zab 109:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Suna faɗar mugayen abubuwa a kaina.Suna tasar mini ba dalili.

4. Suna ƙina ko da yake ina ƙaunarsu,Har ina yi musu addu'a.

5. Sukan sāka mini alheri da mugunta,Sukan sāka mini ƙauna da ƙiyayya.

Zab 109