Tun daga lokacin nan ake ta tunawa da shi,Saboda abin da ya yi.Za a yi ta tunawa da shi a dukan zamanai masu zuwa.