Zab 103:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ka yabi Ubangiji, ya raina!Ka yabi sunansa mai tsarki! Ka yabi Ubangiji, ya raina,Kada ka manta da yawan alherinsa.