Zab 100:4-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Ku shiga Haikalinsa da godiya,Ku shiga wurinsa mai tsarki, ku yabe shi!Ku gode masa, ku yabe shi!

5. Ubangiji nagari ne,Ƙaunarsa madawwamiya ce,Amincinsa kuwa har abada abadin ne.

Zab 100