Yush 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su ci, amma ba za su ƙoshi ba.Za su yi karuwanci, amma ba za su ƙaru ba.Gama sun rabu da Ubangiji don su bauta wa gumaka.

Yush 4

Yush 4:9-11