Zan hukunta ta saboda kwanakin idodin gunkin nan Ba'al.A kwanakin nan takan ƙona musu turare,Ta yi ado da zobe da lu'ulu'ai,Ta bi samarinta, amma ta manta da ni.”In ji Ubangiji.