Yush 14:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya mutanen Isra'ila, ku komo wurin Ubangiji Allahnku,Gama zunubinku ya sa kun yi tuntuɓe.

2. Ku komo wurin Ubangiji, ku roƙe shi,Ku ce, “Ka gafarta mana zunubanmu,Ka karɓe mu saboda alherinka,Mu kuwa za mu yabe ka da bakinmu.

Yush 14