Ubangiji ya ce, “Ni ne Ubangiji AllahnkuTun daga ƙasar Masar.Banda ni ba ku san wani Allah ba,Banda ni kuma ba wani mai ceto.