Yun 2:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. Su waɗanda suke yin sujada ga gumakamarasa amfaniSun daina yi maka biyayya.

9. Amma ni zan raira yabbai gare ka,Zan miƙa maka sadaka,Zan cika wa'adin da na yi.Ceto daga wurin Ubangiji yake.”

10. Ubangiji kuwa ya umarci kifin, kifin kuwa ya amayar da Yunusa a gaɓar teku.

Yun 2