Yah 9:36-38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

36. Ya amsa ya ce, “Wane ne shi, ya Shugaba, da zan gaskata da shi?”

37. Yesu ya ce masa, “Ai, ka gan shi, shi ne ma mai magana da kai.”

38. Sai ya ce, “Ya Ubangiji, na ba da gaskiya,” ya kuma yi masa sujada.

Yah 9