Yah 8:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Yesu kuwa ya hau Dutsen Zaitun.

2. Da sassafe kuma ya sāke shiga Haikali. Duk mutane suka zo wurinsa, ya kuwa zauna yana koya musu.

Yah 8