Yah 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan sun yi tuƙi wajen mil uku ko huɗu, sai suka hango Yesu yana tafiya a kan ruwan, ya kusato jirgin. Sai suka firgita.

Yah 6

Yah 6:9-28