Yah 6:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Bayan haka Yesu ya haye Tekun Galili, wato Tekun Tibariya.

2. Sai taro mai yawa suka bi shi, don sun ga mu'ujizan da yake yi ga marasa lafiya.

3. Sai Yesu ya hau dutse ya zauna a can tare da almajiransa.

Yah 6