Yah 5:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Lalle hakika, ina gaya muku, lokaci na zuwa, har ma ya yi, da matattu za su ji muryar Ɗan Allah, masu ji kuwa su rayu.

Yah 5

Yah 5:19-27